'Yan Boko Haram sun hallaka mutane 23 a N'Djamena, Chadi.
'Yan Boko Haram Sun Hallaka Mutane 23 a N'Djamena, Chadi

5
Daya daga cikin wuraren da yan kungiyar Boko Haram suka kai hari a N'Djamena, Chadi

6
Jami'an tsaro a kusa da inda wani dan kunar bakin wake ya kai hari a N'Djamena, Chadi