Shugaba Muhammadu Buhari Ya Bude Cibiyar Shige Da Ficen Baki Ta Najeriya A Johannesburg

1
Karamar jakadiya Mrs Uche Ajulu-Okeke, tana marhabin da shugaba Muhammadu Buhari a lokacin da ya gana da al'ummar Najeriya a ofishin jakadancin Najeriya dake Johannesburg a Afirka ta Kudu

2
Shugaba Muhammadu Buhari yana bude Cibiyar Ayyukan Shige da Ficen Baki ta Najeriya tare da karamar jakadiya Mrs Uche Ajulu-Okeke da mai rikon mukamin babban jakadan Najeriya a Afirka ta Kudu, Mr. Martins Cobham a lokacin da ya gana da al'ummar Najeriya a karamin ofishin jakadancin Najeriya na Johannesburg a Afirka ta Kudu.

3

4