Wani hari da ake alakanta wa da ayyukan ta'addanci da aka kai a ciki da wajen farfajiyar Majalisar Dokokin Birtaniya a jiya Laraba, ya yi sanadin mutuwar mutum uku ciki har da dan sanda guda, kana wasu da dama sun jikkata. Rana: 22 Maris 2017.
Wani Mahari Ya Kai Harin Ta'addanci a Majalisar Dokokin Birtaniya

5
Jami'an tsaro suna kokarin killace yankin da aka kai harin. Rana: 22 Maris 2017

6
Dan sanda Birtaniya tsaye ya na gadin hanyar da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

7
Wasu da suka jikkata a harin suna kokarin farfadowa. Rana: 22 Maris 2017

8
Wani da ya shaida harin ya na maida abin da ya gani ga manema labarai. Rana: 22 Maris 2017
Facebook Forum