An kammala gidan adana kayan tarihi na littafi mai tsarki wanda akai wa lakabi da the Bible Museum a turance, kuma shine na farko mafi girma kuma mafi tsada inda aka kashe kudi akalla dalar Amurka Miliyan dari bakwai inda aka kwashe shekaru da dama ana ginawa a birnin washington, D.C
Hotunan Bikin Bude Gidan Adana Kayan Tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM"

1
Hotunan Bikin bude ginin adana kayan tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM", Wannan hoton wani tsohon littafi mai tsarki Bible, 18 Nuwamba, 2017

2
Hotunan Bikin bude ginin adana kayan tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM", Wannan hoton wani tsohon littafi mai tsarki Bible, 18 Nuwamba, 2017

3
Hotunan Bikin bude ginin adana kayan tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM", Nuwamba 23, 2017

4
Baki daga Najeriya sun ziyarci gidan adana kayan tarihi domin gane wa idonunsu, Nuwamba 23, 2017
Facebook Forum