Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Wasu Sun Ce Babu Sauyi Duk Da Kudaden Da Gwamnatin Nijar Ke Kashewa Kan Tsaro, Janairu 17, 2025


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon mun duba yadda tun daga shekara ta 2011 da aka fara fuskantar matsalolin ta'addanci a Jamhuriyar Nijar, kudin da gwamnati ke kashewa a fannin tsaro ya kasance sai karuwa, amma wasu na ganin kamar bata sauya zane ba, sai dai kuma a wasu wurare dai kura ta lafa.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

TUBALIN TSARO: Wasu Sun Ce Babu Sauyi Duk Da Kudaden Da Gwamnatin Nijar Ke Kashewa Kan Tsaro , Janairu 17, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:53 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG