ABUJA, NIGERIA —
A shirin Tubali na wannan makon mun duba yadda gamayyar kungiyoyin 'yan tawayen kasar Syria, cikin 'yan kwanaki kalilan suka samu nasarar kawar da gwamnatin Bashar al-Assad.
Mun kuma duba shin ko su wane ne wadannan 'yan tawayen, mene ne tarihinsu, kuma mene ne muradinsu.
Sannan ya aka yi suka iya kawar da wannan gwamnati cikin 'yan kwanaki kadan ba tare da samun wata turjiya ba.
Sauarari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna