ABUJA, NIGERIA —
A ciki shirin Tubali na wanna mako mun duba bayanin Cibiyar Yaki da Ta'addanci ta Najeriya NCTC a kan 'yan
ta'addan Boko Haram kimanin 747 da aka yankewa hukunci, da kuma abin da yasa aka sallami wasu sama da 800 a shari'ar da ke ci gaba da jan hankali a ciki da wajen Najeriya.
A saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna