Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Rawar Da Sabon Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima Ke Takawa, Yuni 27, 2023


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun duba irin rawar da sabon mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima ya fara takawa, wanda aka ji shi kwanakin baya yana neman gafarar jama’a musamman Musulmai kan wasu kalamansa.

Tambaya a nan shi ne kuna ganin zai taimakawa Arewa ta samu ci gaban da bata samu ba a can baya?

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Rawar Da Sabon Mataimakin Shugaban Kasa Kassim Shettima Ke Takawa, Yuni 27, 2023.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:34 0:00

XS
SM
MD
LG