Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Tinubu Ya Fara Aiki Gadan-gadan; Batun Tsare Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Yuni 13, 2023


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun duba yadda sabon shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya fara aiki gadan-gadan da kuma wasu canje-canje kamar tsare gwamnan babban bankin Najeriya, da wasu batutuwa.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Tinubu Ya Fara Aiki Gadan-gadan Da Batun Tsare Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Yuni 13, 2023-4.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:59 0:00

XS
SM
MD
LG