Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Buhari Ya Wuce Daura, Bola Tinubu Ya Hau Karagar Mulki Da Matsalolin Najeriya, Yuni 06, 2023

Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin na wannan makon mun duba shirin fara mulki na sabon shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu bayan saukar Buhari da wucewarsa Daura.

An Rantsar Da Bola Tinubu A Matsayin Shugaban Kasar Najeriya
An Rantsar Da Bola Tinubu A Matsayin Shugaban Kasar Najeriya

Saurari cikakken shirin Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Buhari Ya Wuce Dauda, Bola Tinubu Ya Hau Karagar Mulki Da Matsalolin Najeriya, Yuni 06, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:34 0:00

XS
SM
MD
LG