TASKR VOA: Yayin da aka shiga sabuwar shekara 'yan Najeriya da dama musamman 'yan Arewacin kasar sun ce ba za su manta da shekarar da ta gabata ba ta 2020. Ga nazari akan kalubale da hasashen masana akan sabuwar shekarar 2021, da wasu sauran rahotanni.