TASKAR VOA: Wani abu da ke kara bayyana shi ne yadda ake samun mutane dake nuna goyon baya ga mulkin soja saboda gazawar mulkin demokradiyya
Gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta ware sama da Naira miliyan 800 don gudanar da auren mutane 1,800 lokaci daya a karkashin wani shirinta na aurar da zaurawa; Wani matashi injiniya a Maiduguri ya na kera keke mai amfani da lantarki don baiwa mutane samun saukin zirga-zirga, da wasu rahotanni