TASKAR VOA: Shugabannin Afirka Ta Yanma Sun Gudanar Da Taron ECOWAS A Nijar
A cikin shirin wannan makon za ku ga yadda mazauna wani kauye a jihar Borno suke ci gaba da kaura sakamakon hare-haren Boko Haram. 'Yan takarar shugaban kasar Nijar na shirye-shiryen zabe, da kuma Shugabannin kasashen Afirka ta Yanma sun gudanar da taron ECOWAS a Nijar da wasu sauran rahotanni.
Facebook Forum