TASKAR VOA: Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya jaddada cewa, Amurka na neman hadin gwiwa na gaskiya ne da kasashen Afirka
Norah Magero wata injiniya ce daga kasar Kenya ta kirkiro VacciBox; ƙaramin firjin tafi da gidanka, mai amfani da hasken rana wanda ke adanawa da jigilar magunguna cikin inganci kamar alluran rigakafi, da kaiwa ga mutane a duk inda suke da asibitocin dake yankunan karkara, da wasu rahotanni
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya