TASKAR VOA: A cikin shrin TASKA na wannan makon yayin da dokar dandaka da gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta bullo da ita domin yaki da matsalar fyade ke ci gaba da janyo cecce-kuce, gwamnatin jihar ta ce ta na nan akan bakarta, da wasu sauran labarai.