TASKAR VOA: Daruruwan 'yan Nijar a Yamai babban birnin kasar suka yi zanga-zangar adawa akan ci gaba da kasancewar sojojin Amurka a kasar
- Zahra’u Fagge
- Haruna Shehu
- Murtala Sanyinna
- Grace Oyenubi
- Binta S. Yero
Shekara goma bayan da mayakan Boko Haram a Najeriya suka sace ‘yan matan makarantar Chibok fiye da 270, har yanzu 82 ba su samu kubuta ba; Masu fafutukar kare muhalli da ‘yan cin 'dan Adam sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta dakatar da ayyukan kasuwancin Shell a Niger Delta, da wasu rahotanni