Matsalar rashin aikin yi a tsakanin matasa ta na janyo matasan da dama su shiga aikata miyagun ayyuka. A Maiduguri na jihar Bornon Najeriya, wani matashi wanda ya kamala karatun jami’a, ya rungumi sana’ar sayar da kosai a bakin hanya, a matsayin hanyar dogaro da kai.
Facebook Forum