A cikin shirin TASKA na wannan makon, an yi bikin bayar da sandar girma ga sabon sarkin Zazzau a Najeriya, inda sabon sargin ya sha alwashin yin jagoranci na gari a masarautar, Zababben Shugaban Amurka Joe Biden ya jaddada muhimmancin hadin kan Amurkawa, da wasu sauran labarai.
Facebook Forum