Mutane Masu Yawan Gaske Sun Mutu A Lokacin Da Bama-Bamai Suka Tashi Cikin Masallacin Jumma'a Na Kano
Tashin Bam a Masallacin Jumma'a na Kano, Nuwamba 28, 2014
Mutane Masu Yawan Gaske Sun Mutu a Lokacin da Bama-Bamai Suka Tashi Cikin Masallacin Jumma'a na Kano
![Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.](https://gdb.voanews.com/3ddc847d-0172-4996-bebf-b0e686ed9937_cx0_cy0_cw79_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.
![Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.](https://gdb.voanews.com/2ea46430-2384-4308-8362-55d54b42fbdd_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.
!['Yan sanda a tsaye a kusa da tarkacen da ya watsu bayan tashin bam a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba 2014.](https://gdb.voanews.com/63b499b0-94ee-4c0c-9889-d0e050e586a4_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
'Yan sanda a tsaye a kusa da tarkacen da ya watsu bayan tashin bam a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba 2014.
![Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.](https://gdb.voanews.com/27d659d5-a4cc-4e7a-9fba-edfbe8866b25_cx4_cy0_cw96_w1024_q10_r1_s.jpg)
8