.
Kungiyar Kwallon Kafar Mata ta Amurka Ta Buge Jamus
Kungiyar Kwallon Kafar Mata ta Amurka ta doke kasar Jamus da 2-0 a wasan kusa da karshe a birnin Montreal dake kasar Kanada, a gasar kofin kwallon kafa na duniya. Za'a yi wasan karshe a birnin Vancouver. 30 ga watan Yuni, 2015

1
'Yan wasan Amurka a lokacin da suke murnar samun nasara. 30 ga watan Yuni, 2015

2
Mai tsaron ragar Amurka Hope Solo a lokacin da tayi hankorin ture wani kwallo. 30 ga watan Yuni, 2015

3
'Yar wasan Amurka Alex Morgan (13) ta yanke Annike Krahn na Jamus. 30 ga watan Yuni, 2015

4
Magoya bayan Amurka suna murnar nasarar buge Jamus a wasan kusa da karshe a gasar kofin duniya na mata a kasar Kanada. 30 ga watan Yuni, 2015