Sepp Blatter haihuwar kasar Swis mai shekaru saba'in da tara ya share tun shekara ta 1998 yana rike da wannan mukami ba tare da samun wani ya tubuke shi daga zaben da'a ake yi shekara biyar-biyar ba.
Sepp Blatter Yau da Gobe, Yuni 3, 2015
Wadannan hatouna na nuna kadan daga cikin rayuwar mashahurin shugaba a fannin kwallon kafa na duniya Sepp Blatter.

13
FIFA president Sepp Blatter, a hagu a Afirka ta Kudu a binciken ayyukan gine-ginen filayen kwallo a Afirka ta Kudu domin gasar 2010.

14
Shugaban Fifia Joseph Sepp Blatter.

15
A wannan hoto da aka dauka ran 13 ga watan Yuli 2014, Shugabar Brazil Dilma Rouseff ce tare da Shugaban Fifa Sepp Blatter daga hagu, shi yana tsakiya, sannan Shugaban Rasha Vladimir Pitin sun shirya wa hasken hoto a lokacin taron mikawa Rasha a hukumance takardar amincewa da ita a matsayin mai masaukin karbar bakin Gasar Cin Kwallon Kafa na Duniya a Shekara ta 2018. AP