Sepp Blatter haihuwar kasar Swis mai shekaru saba'in da tara ya share tun shekara ta 1998 yana rike da wannan mukami ba tare da samun wani ya tubuke shi daga zaben da'a ake yi shekara biyar-biyar ba.
Sepp Blatter Yau da Gobe, Yuni 3, 2015
Wadannan hatouna na nuna kadan daga cikin rayuwar mashahurin shugaba a fannin kwallon kafa na duniya Sepp Blatter.

5
Shuganan Fifa Sepp Blatter da Jami'in Kwallon Kafar Yemen. 2013

6
Shugaban FIFA Sepp Blatter tar da Bill Clinton a taron bada kyautar "Bambi" na wata gidauniyar Clinton. Dec. 1, 2005.

7
Shugaban FIFA Sepp Blatter yana jefawa 'yan jarida kwallo bayan kammala ganawa da su a kasar Jamus. Dec. 7, 2005

8
Shugaban FIFA Sepp Blatter a lokacin da Afirka ta Kudu ta ci gasar Kwallon Kafa na Duniya na 2010.