Shuwagabani daga Afirka da jami’an gwamnatin daga Amurka,Britaniya da Faransa sun hadu domin sanin yanda zasu tunkari kungiyar Boko Haram,da suka sace fiye da ‘yan mata dari uku kuma ana zargin su da kisan daruruwan mutane a shekaran data wuce kadai.
Paris Taro kan Tsaro a Najeriya”a Zauren Elysee a Paris, 17 ga Mayu 2014

5
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da Shugaban Faransa Francois Hollande a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

6
Masu zanga-zanga a Faransa dauke da takardu mai nuna alamar ‘yan matan da aka sace a Najeriya, Paris, 17 ga, Mayu 2014..

7
Shugaban Faransa Francois Hollande na biyu daga hannun dama lokacin daukan hoto a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

8
Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.