Shuwagabani daga Afirka da jami’an gwamnatin daga Amurka,Britaniya da Faransa sun hadu domin sanin yanda zasu tunkari kungiyar Boko Haram,da suka sace fiye da ‘yan mata dari uku kuma ana zargin su da kisan daruruwan mutane a shekaran data wuce kadai.
Paris Taro kan Tsaro a Najeriya”a Zauren Elysee a Paris, 17 ga Mayu 2014

9
Shugaban Faransa Francois Hollande da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

10
Sakataren harkokin wajen Britaniya Wlliam Hague,da karamin Sakataren ma’aikatan hakokin wajen Amurka akan harkokin siyasa Wendy Sherman da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

11
Sanamu ya makumbusho ya wapiganaji wa Mau Mau huko Kenya