Shuwagabani daga Afirka da jami’an gwamnatin daga Amurka,Britaniya da Faransa sun hadu domin sanin yanda zasu tunkari kungiyar Boko Haram,da suka sace fiye da ‘yan mata dari uku kuma ana zargin su da kisan daruruwan mutane a shekaran data wuce kadai.
Paris Taro kan Tsaro a Najeriya”a Zauren Elysee a Paris, 17 ga Mayu 2014

1
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

2
Shugaban Nijer Mahamadou Issoufou, Shugaban Faransa Francois Hollande da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

3
Shugaban Faransa Francois Hollande da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.

4
Shugaban Nijer Mahamadou Issoufou a wajen Taro kan Tsaro a Najeriya, a Zauren Elysee a Paris, 17 ga, Mayu 2014.