'Yan kasar Pakistan na juyayin mummunan harin bama baman da ya yi sanadiyyar akalla mutane 72, wanda ya hada da kananan yara 30 da kuma jikkata wasu 300 a birnin Lahore dake gabashin kasar.
Juyayin Mummunan Harin Bam Da Ya Hallaka Jama'a A Pakistan
Jama'a 72 Ne Suka Rasa Rayukan Su, 300 Kuma Suka Jikkata A Harin Bam Da Aka Kai Yayin Da Suke Gudanar Da Bukukuwan Easter A Pakistan
![Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/e8bc2b7e-a3f3-492f-97c5-0c3f8458e867_w1024_q10_s.jpg)
5
Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Maris 28, 2016.
![Jama'a Dauke Da Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/ba112ff9-ccd6-44d5-9101-c5ecb0bcb26d_w1024_q10_s.jpg)
6
Jama'a Dauke Da Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.
![Mutane Dauke Da Gawar Wani Daga Cikin Wadanda Harin Bam A Lahore Ya Hallaka, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/f5cd74d3-dfe7-4123-b942-1145da44d968_w1024_q10_s.jpg)
7
Mutane Dauke Da Gawar Wani Daga Cikin Wadanda Harin Bam A Lahore Ya Hallaka, Maris 28, 2016.
![Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/98eb3c94-680c-4f1e-8552-3bc01fc4c70f_w1024_q10_s.jpg)
8
Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.