'Yan kasar Pakistan na juyayin mummunan harin bama baman da ya yi sanadiyyar akalla mutane 72, wanda ya hada da kananan yara 30 da kuma jikkata wasu 300 a birnin Lahore dake gabashin kasar.
Juyayin Mummunan Harin Bam Da Ya Hallaka Jama'a A Pakistan
Jama'a 72 Ne Suka Rasa Rayukan Su, 300 Kuma Suka Jikkata A Harin Bam Da Aka Kai Yayin Da Suke Gudanar Da Bukukuwan Easter A Pakistan
![Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/8d61f26e-fc39-4b5b-94f4-bd23107ef857_w1024_q10_s.jpg)
9
Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.
![Mata A Pakistan Na Addu'a Da Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016. Christian women pray during an Easter service at St Anthony's Church in Lahore, Pakistan, March 27, 2016.](https://gdb.voanews.com/0d758841-e30c-444a-8f08-8d876cc9bedf_w1024_q10_s.jpg)
10
Mata A Pakistan Na Addu'a Da Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.
Christian women pray during an Easter service at St Anthony's Church in Lahore, Pakistan, March 27, 2016.
Christian women pray during an Easter service at St Anthony's Church in Lahore, Pakistan, March 27, 2016.
![Jama'a Sun Kunna Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/06293e34-0fc8-49c7-b71d-5bac666eb825_w1024_q10_s.jpg)
11
Jama'a Sun Kunna Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.
![Wasu Dauke Da Kwalaye Da Rubutun Nuna Juyayi Da Addu'a Ga Wadanda Suka Rasu A Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai Ranar Lahadi A Lahore Dake Pakistan, Maris 28, 2016. ](https://gdb.voanews.com/0832e2f7-ccad-45be-b7b0-cb874da55f57_w1024_q10_s.jpg)
12
Wasu Dauke Da Kwalaye Da Rubutun Nuna Juyayi Da Addu'a Ga Wadanda Suka Rasu A Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai Ranar Lahadi A Lahore Dake Pakistan, Maris 28, 2016.