NIAMEY, NIGER — 
A shirin Nakasa na wannan makon mun zagaya Ghana, Nijar da Saudiyya ne domin jin wainar da nakasassu ke toyawa a wadanan kasashe a fannin siyasa da harkokin tattalin arziki.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna