Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Matsalolin Da Ke Fuskantar Makarantar Makafi A Tahoua, Nijar, Disamba 11, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun sauka a jihar Tahoua na Jamhuriyar Nijar inda sha’anin ilimin masu bukata ta musamnan ke fuskantar barazana sakamakon wasu tarin matsalolin da ke addabar makarantar makafi.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Matsalolin Da Ke Fuskantar Makarantar Makafi A Tahoua, Nijar, Disamba 11, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:45 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG