Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani Gurgu Da Ya Yi Fice A Sha’anin Kasuwanci - Kashi Na Biyu, Disamba 01, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A makon jiya shirin ya yada zango a garin N’gaoudere na kasar Kamaru inda Awal Dan Kacari mai masara, wani gurgu dan asalin Najeriya ke gudanar da harkokin kasuwanci, wanda a kashi na farko na zantawarsa da wakilin muryar Amurka Mouhamadou Rabiou Dang Bah ya yi bayanin faman da ya sha kafin ya zo matsayin da yake a halin yanzu.

A yau, bakon shirin ya nuna damuwa a game da rashin kungiyoyin nakasassu a Kamaru, lamarin da ke kawo cikas wajen samun tallafin hukuma.

NIGER: Nakasassu
NIGER: Nakasassu

Saurari cikakken shirin:

SHIRIN NAKASA BA KASAWA BA-Hira Da Wani Gurgu Da Ya Yi Fice A Sha’anin Kasuwanci, DEC 01 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

XS
SM
MD
LG