Yamai, Nijar —
A shirin da ya gabata mun kai ziyara makarantar faramari ta makafi a birnin Garçon dake Damagaram a jamhuriyar Nijar inda gomman yaran dake cikin halin makanta ke neman ilimin zamani.