Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Gudunmowar Masu Bukata Ta Musamman A Sha’anin Wasannin Motsa Jiki, Yuni 15, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon muna jihar Agadez da ke yankin Arewacin Jamhuriyar Nijar inda muka tabo batun gudunmowar masu bukata ta musamman a sha’anin wasannin motsa jiki.

NIAMEY, NIGER - Bachir Amma mai horar da wata kungiyar kwallon kafa a Agadez na daga cikin nakasassun dake zama abin misali ga dukkan mutanen da Allah ya musu nakasa.

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

NAKASA BA KASAWA BA: Gudunmawar Masu Bukata Ta Musamman A Sha’anin Wasannin Motsa Jiki, Yuni 15, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00

XS
SM
MD
LG