Masu tada kayar baya ‘yan Boko Haram, sun kara kwace garuruwa da suka hada da Madagali, Gulak da Michika, dake kusa da iyakar Najeriya, da kasar Kamaru, ‘yan kungiyar na amfani da dabarun karfafawa jama’a gwiwa cewa su tsaya, su kuwa su ci gaba da fafutukar kafa daular Islama a karkashin tutar su, mai baki da fari.
Mutane Sun Gujewa Harin ‘Yan Boko Haram, a Kusa da Maiduguri, 9 ga Satumba 2014

1
Mutane na hawan motar haya domin tserewa bayan harin ‘yan Boko Haram, a Bama da wasu sassan arewa maso gabasin Najeriya, 8 ga Satumba 2014.

2
Mutane na hawan motar haya domin tserewa bayan harin ‘yan Boko Haram, a Bama da wasu sassan arewa maso gabasin Najeriya, 8 ga Satumba 2014.

3
’Yan gudun hijira, wadanda suka gujewa hare-haren ‘yan Boko Haram, a Wurojuli, a jihar Gombe, 2 ga Satumba 2014.

4
’Yan gudun hijira, wadanda suka gujewa hare-haren ‘yan Boko Haram, a Wurojuli, a jihar Gombe, 2 ga Satumba 2014.