Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Ana zargin wani matashi, Shafi'u Abubakar, wadda aka ruwaito cewar, ya bayyana wata dadaddiyar takaddamar rabon gado a matsayin dalilinsa na haddasa fashewar.
washington dc —
Akalla mutane 11 ne suka rasa rayukkansu fashewar daya auku jiya a kauyen Larabar Asabawa a karamar hukumar Gezawan jihar Kano.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ce ta tabbatar da rasuwar mutanen.
Ana zargin wani matashi, Shafi'u Abubakar, wadda aka ruwaito cewar, ya bayyana wata dadaddiyar takaddamar rabon gado a matsayin dalilinsa na haddasa fashewar.
A cewarsa, “ya aikata aika-aikar ne domin nuna adawa da wata dadaddiyar takaddamar danginsa akan rabon gado, kuma yayi haka ne domin a saurare shi.”
Fashewar ya raunata kimanin mutane 3o, kuma al’amarin ya faru ne da misalin karfe 5 da mintuna 20 na safiya yayin sallar asubahi.
HOTUNA: Masallacin Da Wani Matashi Ya Cinna Wa Wuta A Kano
1/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
2/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
3/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
4/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
5/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
6/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
7/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
8/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
9/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
10/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
11/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
12/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
13/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
14/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
15/15Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Previous slide
Next slide
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, yace sakamakon binciken farko-farko ya nuna cewar man fetur ne ya sabbaba fashewar.
Dandalin Mu Tattauna