Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Fashewa A Wani Masallaci A Kano Ta Jikkata Fiye Da Mutane 30, An Kama Wanda Ake Zargi 

Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa

Wata fashewa a wani masallaci dake kauyen gadan, na karamar hukumar gezawa ta jihar kano ya raunata kimanin mutane 35, a yau laraba. Al’amarin ya faru ne da misalin karfe 5 da mintuna 20 na safiya yayin sallar asubahi.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, yace sakamakon binciken farko-farko ya nuna cewar man fetur ne ya sabbaba fashewar.

Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa

An kuma kama wanda ake zargi da haddasa fashewar, mai suna Shafi’u Abubakar mai shekaru 38 da haihuwa.

Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa

An ruwaito kiyawa yana cewar, “a bayanin daya baiwa ‘yan sanda, wanda ake zargin ya bayyana wata dadaddiyar takaddamar rabon gado a matsayin dalilnsa na haddasa fashewar. a cewarsa, “ya aikata aika-aikar ne domin nuna adawa da wata dadaddiyar takaddamar danginsa akan rabon gado, kuma yayi haka ne domin a saurare shi.”

HOTUNA: Masallacin Da Wani Matashi Ya Cinna Wa Wuta A Kano

Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
1/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
2/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
3/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
4/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
5/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
6/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
7/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
8/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
9/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
10/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
11/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
12/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
13/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
14/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
15/15 Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Rundunar yan sanda ta jihar Kano tace ta kama wani matashin daya cinna wuta a wani masallaci yayin da masu ibada ke sallar asuba yau Laraba a garin Larabar Abasawa na karamar hukumar Gezawa.Kimanin mutane 35 al'amarin ya shafa kuma suna karbar magani a Asibitin kwararru na Murtala dake birnin Kano.
Previous slide
Next slide

Ya cigaba da cewar, “rundunar ‘yan sandan jihar kano na baiwa al’umma tabbacin cewar ana gudanar da cikakken bincike akan lamarin kuma za’a fitar da bayanai anan gaba. a halin yanzu wanda ake zargin na hannun ‘yan sanda, kuma za’a gudanar da cikakken bincike akan lamarin.”

Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa
Masallacin da wani matashi ya cinna wa wuta a Larabar Abasawa

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG