Matakan da CBN ta dauka na dawo da darajar Naira sun hada da biyan bashin kimanin dala biliyan 7 da ake bin bankin a kasuwar canjin kudi
- Murtala Sanyinna
- Haruna Shehu
- Grace Oyenubi
- Binta S. Yero
Dr. Abdulrahman Adamu Pantamee masanin tattalin arziki a Jami’ar Nizwa a Oman ya ce wannan nasara ta farfado da darajar Naira ba mai dorewa ce; Wasu masana tattalin arziki sun ce raba tallafin abinci ba shi ne matakin da yakamata a dauka don kawo karshen wahalar a Najeriya ba, da wasu rahotanni