Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya halarci taron zangon karshe na gasar kirkiroda fasaha ta dalibai da aka yi a Jami'ar Bayero da ke Kano a Najeriya
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Ya Hallici Gasar Kirkiro Da Fasaha A B.U.K
A yau 4 ga watan Satumbar 2018, Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya halarci taron zangon karshe na gasar kirkiro da fasaha ta dalibai a Jami'ar Bayero da ke Kano.

1
Mataimakin Shugaban Najeriya,Prof. Yemi Osinbajo a Wajen Gasar kirkiro da fasaha a B.U.K

2
Dandzon jama'a ciki har da mataimakin Shugaban Najeriya,Prof. Yemi Osinbajo a Wajen Gasar kirkiro da fasaha a B.U.K

3
Mataimakin Shugaban Najeriya, Prof. Yemi Osinbajo a Wajen Gasar kirkiro da fasaha a B.U.K, Kano

4
Mataimakin Shugaban Najeriya, Prof. Yemi Osinbajo a wajen gasar kirkiro da fasaha a B.U.K tare da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje
Facebook Forum