Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya halarci taron zangon karshe na gasar kirkiroda fasaha ta dalibai da aka yi a Jami'ar Bayero da ke Kano a Najeriya
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Ya Hallici Gasar Kirkiro Da Fasaha A B.U.K
A yau 4 ga watan Satumbar 2018, Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya halarci taron zangon karshe na gasar kirkiro da fasaha ta dalibai a Jami'ar Bayero da ke Kano.

5
Mataimakin Shugaban Najeriya, Prof. Yemi Osinbajo a wajen gasar kirkiro da fasaha a B.U.K

6
Mataimakin Shugaban Najeriya, Prof. Yemi Osinbajo a wajen gasar kirkiro da fasaha a B.U.K tare da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje

7
Mataimakin Shugaban Najeriya, Prof. Yemi Osinbajo yana bayani a wajen gasar kirkiro da fasaha a Jami'ar B.U.K

8
Mataimakin Shugaban Najeriya, Prof. Yemi Osinbajo yana kallon zanensa da aka a wajen taron zangon karshe na gasar kirkiro da fasaha a Jami'ar B.U.K
Facebook Forum