Daruruwan masu Zanga-Zanga a Abuja da New York, suna matsawa Gwamnatin Najeriya, lamba su kubuto da 'yan makarantar da aka sace watani 6, da suka wuce a makaranta, a Chibok. 14, ga Oktoba 2014.
Masu Zanga-Zanga Sun Bukaci Gwamnati Dasu Kubuto da 'Yan Matan Chibok, 15 ga Oktoba 2014

1
Masu Zanga-Zanga sun bukaci Gwamnati dasu kubuto da 'yan matan Chibok da aka sace, 14 ga Oktoba 2014.

2
Mawakiya, Alicia Key, da masu zanga-zangar neman kubuto da 'yan kubuto da 'yan mata fiye da 200, da 'yan Boko Haram suka sace watani 6, da suka wuce, New York, 14 ga Oktoba 2014.

3
Masu Zanga-Zanga sun bukaci Gwamnati dasu kubuto da 'yan matan Chibok da aka sace, 14 ga Oktoba 2014.

4
'Yan sanda da Masu Zanga-Zangar neman Gwamnati ta kubuto da 'yan matan Chibok da aka sace, 14 ga Oktoba 2014.