Daruruwan masu Zanga-Zanga a Abuja da New York, suna matsawa Gwamnatin Najeriya, lamba su kubuto da 'yan makarantar da aka sace watani 6, da suka wuce a makaranta, a Chibok. 14, ga Oktoba 2014.
Masu Zanga-Zanga Sun Bukaci Gwamnati Dasu Kubuto da 'Yan Matan Chibok, 15 ga Oktoba 2014

5
'Yan sanda a Zanga-Zanga neman Gwanati ta ceto 'yan makarantar da aka sace a Chibok, 14 ga Oktoba 2014.

6
Masu Zanga-Zanga sun bukaci Gwamnati dasu kubuto da 'yan matan Chibok da aka sace, 14 ga Oktoba 2014.