Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA:Batun Kudin Da Aka Ce ‘Yan Majalisar Najeriya Ke Samu, Oktoba 20, 2024


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan kudin da ake cewa 'Yan Majalisa na samu da kuma rikicin cikin gidan Majalisar Dattijan Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA:Batun Kudin Da Aka Ce ‘Yan Majalisar Najeriya Ke Samu, Oktoba 20, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG