Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA:Bukatar Karin Kudi Da ‘Yan Majalisar Najeriya Ke Yi, Oktoba 13, 2024


Isa Lawal Ikara
Isa Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun duba kudin da 'yan-majalissar Najeriya ke karba ne da kuma bukatar da suke na a kara musu kudi. Sannan kuma mun bi labarin dakatar da shirin gwamnatin tarayya na N-Power.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA:Bukatar Karin Kudi Da ‘Yan Majalisar Najeriya Ke Yi, Oktoba 13, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG