Shugaba Goodluck Jonathan yayiwa Malala Yousafzai alkawarin saduwa da wasu daga cikin iyayen yaran da ta’adda suka sace watani uku kennan. Malala tayi bukin cika shekaru 17 ranar litinin a Najeriya da alkawarin yin aikin ganin cewa an kubuto da ‘yan matan. Malala ta tsallake rijiya da baya alokaci da ‘yan Taliban suka harbe ta.
Mai Fafutukar Ilimin Mata ta Kasar Pakistan Malala Yousafzai ta Sadu da Yan Kungiyar #BringBackOurGirls 13 ga Yuli, 2014

5
Yar fafutuka Malala Yousafzai da Baban ta Ziauddin da shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a Abuja 14 ga Yuli 2014.

6
Mai fafutukar Ilimin mata ta kasar Pakistan Malala Yousafzai,13 ga yuli, 2014.

7
Mai fafutukar Ilimin mata ta kasar Pakistan Malala Yousafzai,13 ga yuli, 2014.

8
Mai fafutukar Ilimin mata ta kasar Pakistan Malala Yousafzai,13 ga yuli, 2014.