Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Kaciyar Mata Da Illolinta Ga Lafiya, Maris 02, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A cikin shirin na wannan makon mun tattauna ne akan kaciya ko yankan gishiri da ake yi wa mata a wasu sassan da dama a fadin duniya, wanda a shekarun baya wannan abu ya yadu tsakanin mata da dama saboda wasu dalilai.

ABUJA, NIGERIA - Kaciyar mata ya kasu kashi da dama don haka yasa likitoci ke nuna illar sa musamman ga lafiyar mata.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:

LAFIYA UWAR JIKI: Kaciyar Mata Da Illolinta Ga Lafiya, Maris 02, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:56 0:00

XS
SM
MD
LG