Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Tu’ammali Da Miyagun Kwayoyi Kan Shafi Lafiyar Kwakwalwa, Fabrairu 23, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, ganin cewa mun leka Jamhuriyar Nijar inda muka tattauna da kwararren likitan kwakwalwa Dr. Idris Bawa kan yadda tu'ammali da miyagun kwayoyi kan haifar da matsala ko rashin lafiyar kwakwalwa.

Miyagun Kwayoyi Da Hukumar NDLEA Ta Kama a Kano
Miyagun Kwayoyi Da Hukumar NDLEA Ta Kama a Kano

Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:

 LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Ta’ammala Da Miyagun Kwayoyi Kan Haifar Da Rashin Lafiyar Kwakwalwa, Fabrairu 23, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:02 0:00

XS
SM
MD
LG