Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Bullar Wani Sabon Nau’in Cutar Polio A Nijar, Fabrairu 02, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A cikin shirin na wannan makon mun leka Jihar Maradi a Jamhuriyar Niger inda aka samu bullar wani sabon nau'in cutar Polio.

ABUJA, NIGERIA - Mahukunta da jami’an kiwon lafiya na kasar sun bada himma wajen yi wa yara allurar rigakafi domin dakile yaduwar cutar, amma wasu basu yarda da allurar ta rigakafi ba.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

XS
SM
MD
LG