ABUJA, NIGERIA —
A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne a kan illar shan zaki ko siga ga yara tare da ba da shawari kan yadda za'a rage ta'ammali da zaki don jiki ya rika samun iya adadin da yake bukata.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna