Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Giya Ga Mata Masu Juna Biyu - Janairu 18, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya yi magana ne akan illolin shan giya ga mata masu juna biyu da kuma jaririn da ke ciki.

Saurari shirin a sauti:

LAFIYA UWAR JIKI
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:29 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG