Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Da Ya Kamata Mutane Su Dauka Wajen Kare Kan Su Daga Cututtukan Sanyi - Janairu 04, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, ya yi duba ne kan cututtukan da suka danganci wannan yanayi na sanyi da ke zuwa da iska da kuma hunturu.

Saurari shirin cikin sauti:

LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Da Ya Kamata Mutane Su Dauka Wajen Kare Kan Su Daga Cututtukan Sanyi "11"08".mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:08 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG