ABUJA, NAJERIYA — 
Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon, ya yi magana ne akan cututtukan fata da kuma yadda ya kamata a kula da fata musamman a wannan yanayi na sanyi da hunturu. Kwararriyar likitan fata, Zainab Babba, tayi karin bayani.
Saurari shirin cikin sauti:
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna